Amina Lawan

Amina Lawan ( Raliya), jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ta fito a fitaccen fim din Nan Mai dogon zango na Tashar Arewa 24 Mai suna DADIN KOWA. Inda kuma ta fito a matsayin marainiya Mai suna taliya.Dalilin da yasa a Kafi sanin ta da suna raliya dadin KOWA.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search